Tehran (IQNA) a wani mataki na karfafa alaka tsakanin yahudawan Isra’ila da larabawan da suka mika kai, Isra’ila ta bude ofishin jakadancinta a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Lambar Labari: 3486065 Ranar Watsawa : 2021/06/30
Tehran (IQNA) an nuna wani kwafin kur’ani da aka kayata da ruwan zinari a taron baje koli a birnin Abu Dhabi .
Lambar Labari: 3485960 Ranar Watsawa : 2021/05/29
Tehran (IQNA) Daga cikin muhimman ayyukan da marigayi Imam Khomeni ya gudanar a lokacin rayuwarsa har da kokarinsa na ganin an samu hadin kai tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3485616 Ranar Watsawa : 2021/02/03